Wednesday, 15 March 2023

Bala na mu ne.

Bala na mu ne.
      lallai
Bala na mu ne.

sai dai fa kowa na mu ne sai dai ba kowanne na mu ne tested ba, kamar yadda ba kowane tested ne trusted ba, da ɗan Rishi da ɗan Rahama da ɗan Gumau da ɗan fungel, zalau, Saya, Dawa, rafinciyo, ririwandarma, kurfana, Sanga, wulqai, shibi, karí, ruhu, shifà, janda, lukoro, bishiwai kai har wuniya da wundi da ma duk inda yankin mu ne to ɗan gurin naa mu ne muna kishin sa kamar yadda muke kishin kan mu, muna kuma so masa alkhairi kamar yadda muke so ma kan mu, amma dai ba za mu manta tested, trusted, alqawaranted, ba. ba mu bar ka dan ba ma son ka ba, sai dai ba za mu yi yunkurin ture me ci dan mu kawo wani ba tare da dalili ba, ƙopopin Allah da yawa, muna yi wa kowa fatan alkhairi har da kai me karatu Allah ya cika maka burin ka ya biya maka kyakkyawar buƙatar ka.
 in ka ji dáɗi ka rubuta àmiin da fatan Allah ya amsa mana.
 www.alfanu.blogspot.com www.alfanu.blogspot.com

No comments:

Post a Comment