Ya Allah mu makafi ne Kai kuwa AlBaseeru, mu jahilai ne Kai kuma Al'Aleemu, mu na tawassuli da i'itirafin makantar mu, jahilcin mu da ajizancin mu, da kuma Ilmomin Ka, Hikmomin Ka da Qudrar Ka, Ka mana Jagora cikin dukkan abin da ya shiga mana duhu ko ya gagare mu, Ka bamu dace, da dacewa da kyakkyawan karshe, Ka tsarshe mu tabewa. Abdu Bello Rishi. Mai gishirin zamzam S/naka.
Monday, 11 April 2011
Abin tausayi, an yi zabe ya wuce, amma wasu da ba gaira ba wani dan dalili suna ta gwara kansu, wannan ya zagi wannan, wannan ya ci mutuncin wannan, kai ka ce ba a kwabi wadannan mutane a qurciyar su ba, in banda rashin tarbiya da rashin addini mutum ya tsaya a gaban kannen uban shi ya dinga tutiyar shi faa cikakken dan'iska ne, wai idan ya tashi iskancin sa ba mai yi masa birki? Ka san abu ya zama sai addu'a.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment