Monday, 11 April 2011

Abin tausayi, an yi zabe ya wuce, amma wasu da ba gaira ba wani dan dalili suna ta gwara kansu, wannan ya zagi wannan, wannan ya ci mutuncin wannan, kai ka ce ba a kwabi wadannan mutane a qurciyar su ba, in banda rashin tarbiya da rashin addini mutum ya tsaya a gaban kannen uban shi ya dinga tutiyar shi fa cikakken dan'iska ne, wai idan ya tashi iskancin sa ba mai yi masa birki? Ka san abu ya zama sai addu'a.

No comments:

Post a Comment