[4/23, 5:47 AM] Nasir Rishin: BARKANMU DA SALLAH
Wanne mu ka fi faɗa, wanne ne daidai?
A. Salamu alaikum❌
B. Salamun alaikum☑️
C. Assalamu alaikum ✅
D. Assalamun alaikum❌
E. Salamullahi alaikum ✔️
C shi ya fi zama daidai kuma ya fi falala in sha Allah!
B da E babu laifi in sha Allah!
A da D babu ma'ana!
90% mun fi amfani da A wanda kuma ba shi da ma'ana!
A taimaka da sharing, wataƙil wani/wata/waɗansu su amfana!
[4/23, 6:47 AM] Alfanu Rishi ऋषी: Assalamu alaikum wa rahmatullah, sai dai 'E' din nan za a so a san daga wacce sunnah ya fito har da zai iya zama addinin da babu laifi a fa'dar sa, a yayin da 'B' wanda Alqur'ani tushen Shari'a na mafarko ya zo da shi shi ma za a so a san wacce ƙa'idar 'usulul fiqhi' ce ta ajiye shi a babu laifi bayan umurni daga Allah:( { وَإِذَا جَاۤءَكَ ٱلَّذِینَ یُؤۡمِنُونَ بِـَٔایَـٰتِنَا فَقُلۡ سَلَـٰمٌ عَلَیۡكُمۡۖ كَتَبَ رَبُّكُمۡ عَلَىٰ نَفۡسِهِ ٱلرَّحۡمَةَ أَنَّهُۥ مَنۡ عَمِلَ مِنكُمۡ سُوۤءَۢا بِجَهَـٰلَةࣲ ثُمَّ تَابَ مِنۢ بَعۡدِهِۦ وَأَصۡلَحَ فَأَنَّهُۥ غَفُورࣱ رَّحِیمࣱ }
[Surah Al-Anʿām: 54] )
Allah ya saka da trillioyin Alkhairi.
Ko waye ma Allah ya biya shi da mafi alkhairin lada, idan na qwarai ne Allah ya qara mai daukaka, in kuma azzalumi ne ko macuci Allah ya saaka mar ta hanyar shiriyar da shi.
Mu ma Allah ya ba mu ikon gina masu salllah, dan masallatai sun wadata.
Alfanu.blogspot. com
[9/12, 2021-6:14 AM] alfanu: Assalamu alaikum, a matsayin ka na masoyi na, qani na, aboki na, ba ni da daman barin ka kayi abin da ba zai amfane ka ba, balle wanda na ke ganin zai iya wataqilla cutar da kai.
Abin da na ke son ce maka, duk abin da za ka tura ga wani mutum ko wani grup to dan Allah ka tabbatar ba qarya ko yaudara ko farautar cutar da wani ba ne, dan in ba ka tantance ba ka tura wa wani ya kuma zamo mai cutarwa ne ko har ya turawa wasu suka cutu, ko shi ya cutu? Kar fa ka fid da rai a kason ka na me tura abin da zai cutar.
Allah ya ganar da mu daidai ya ba mu ikon kiyayewa.
[9/12, 6:46 AM]
~~ Aslm.
jiya Asabar 8 April kuma 17 Ramadan 1444, ruwa ya hana Ni halartar jam'in la'asar, kuma tafseer ma bai samu ba a nan garin Taura, Tama ward, Toro LGA, Bauchi state, ruwan fa ya yi auki, Alhamdu Lillah.~~
alfanu: https://www.facebook.com/100069366903159/posts/140831791572384/?app=fbl
[9/12, 6:52 AM] alfanu:
https://www.facebook.com/groups/4079572232170317/permalink/4139353572858849/?flite=scwspnss
http://alfanu.blogspot.com/
No comments:
Post a Comment