Auren Sogiji tsohon chairman PDP Rishi ward saura kwana 19, sako daga Abdu Bello Rishi.
shattey.blogspot.comKumA Alhamdu lillahi ✧\(>o<)ノ✧,
An yi lafiya ana zaune lafiya.
Ranar 04 April kuma Abdu Bello Rishi aka daura mai aure da Shamsiyyah Abdurrahman Magami, ranar 11 April ta tare bayan mun samu ɗaki a gidan Malam Babaji Tela Allah ya masa rahama.
Alhamdu lillah, yau laraba 25 sep 2024 kwanan mu 11 da dawowa kusa da cocin ecwa na kankaren hanyar gidan mai gunduma, Allah ka hore mana gidan kan mu.
Aameen.